News

Leadership Hausa
hausa.leadership.ng > me-ya-sa-kungiyar-tattara-bayanai-ta-kasa-da-kasa-ta-samu-mazauni-a-birnin-beijing

Me Ya Sa Kungiyar Tattara Bayanai Ta Kasa Da Kasa Ta Samu Mazauni A Birnin Beijing?

1+ day, 10+ hour ago  (443+ words) Kungiyar tattara bayanai ta duniya (WDO) ta kafu a nan birnin Beijing a ranar 30 ga wata, lamarin da ya jawo hankalin duniya sosai. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murnar kafuwar kungiyar WDO. An kafa kungiyar…...

Leadership Hausa
hausa.leadership.ng > peng-liyuan-ta-yi-kiran-daukan-matakin-kasashen-duniya-kan-yaki-da-cutar-tarin-fuka

Peng Liyuan Ta Yi Kiran Daukan Matakin Kasashen Duniya Kan Yaki Da Cutar Tarin Fuka

5+ day, 1+ hour ago  (407+ words) Uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, Peng Liyuan, kuma jakadiyar hukumar lafiya ta duniya (WHO) game da yaki da cutar tarin fuka da ta HIV/AIDS mai karya garkuwar jiki, ta yi kira ga kasashen duniya da su ba da…...

Leadership Hausa
hausa.leadership.ng > wang-yi-da-takwaransa-na-kamaru-sun-taya-juna-murnar-cika-shekaru-55-da-kulla-huldar-diflomasiyyar-kasashen-2

Wang Yi Da Takwaransa Na Kamaru Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Huldar Diflomasiyyar Kasashen 2

1+ week, 11+ hour ago  (424+ words) Yau Alhamis, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi da takwaransa na kasar Kamaru Mbella Mbella Lejeune sun mika wa juna sakon taya murnar cika shekaru 55 da kulla huldar diflomsiyya a tsakanin Sin da Kamaru. Wang Yi ya ce, cikin…...

Leadership Hausa
hausa.leadership.ng > sin-na-yiwa-dukkanin-kasashe-maraba-da-rungumar-manufar-kafa-kawancen-gfgg

Sin Na Yiwa Dukkanin Kasashe Maraba Da Rungumar Manufar Kafa Kawancen GFGG

4+ week, 1+ day ago  (443+ words) Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce nasarar kafa kawancen inganta jagorancin duniya ko GFGG a birnin New York, da kuma birnin Geneva, da ma irin ci gaban da aka samu a fannin cikin…...

Leadership Hausa
hausa.leadership.ng > za-a-bude-taro-na-hudu-na-npc-ta-14-da-safiyar-ranar-5-ga-maris

Za A Bude Taro Na Hudu Na NPC Ta 14 Da Safiyar Ranar 5 Ga Maris

4+ week, 1+ day ago  (481+ words) Majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin wato NPC a yau 4 ga watan Maris ta gudanar da taron manema labarai a zauren jama'a dake nan birnin Beijing, inda kakakin taron Lou Qinjian ya amsa tambayoyin 'yan jarida na cikin gida da…...

Leadership Hausa
hausa.leadership.ng > kungiyar-nazarin-ci-gaban-hakkokin-dan-adam-ta-kasar-sin-ta-kira-taro-mai-taken-kawar-da-rashin-adalci-don-neman-samun-hakkin-ci-gaba-a-geneva

Kungiyar Nazarin Ci Gaban Hakkokin Dan Adam Ta Kasar Sin Ta Kira Taro Mai Taken “Kawar Da Rashin Adalci Don Neman Samun Hakkin Ci Gaba” A Geneva

2+ week, 4+ day ago  (437+ words) A yayin taro na 61 na majalisar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya (UNHRC), kungiyar nazarin ci gaban hakkokin dan Adam ta kasar Sin ta kira wani taro mai lakabin "kawar da rashin adalci don neman samun hakkin ci…...